Thursday, March 7, 2019

Gurin Da Namiji Ya Kamata Ya taba A Gindin MaceYa jike ya kawo ruwa nan take

Maganin Kankacewan Azzakari



Kankancewar zakari na nufin raguwar girman al'aura, wato wani yanayi ne da al'aurar namiji baligi ke zama ƙarama tamkar ta ƙaramin yaro - ta shige ciki ko ta rage tsawo ko kauri a lokacin da take kwance (flaccid state) ko a miƙe (erect state) saɓanin yanda take ada.

Muhimmacin Karatun Addini Ga Ya Mace


A cikin kowane jinsi akwai wadanda ke take dokokin Allah, akwai kuma wadanda ba su mayar da ibadar Allah bakin komai ba, haka batun yake ga mata wadanda suka hada daga kan iyayenmu mata masu sauran zarafi a jikinsu, har zuwa mata masu tasowa.

Sunday, March 3, 2019

Maganin Ciwon mara lokacin jinin al'ada wa Mata


Ciwon mara lokacin jinin al'ada wata larura ce da ke takurawa mata kwarai da gaske, saboda sau tari za ka ga matan dake fama da wannan matsala na fargabar zuwan lokacin da su ke jinin al'ada. Ba don komai su ke wannan zulumi ba, sai don tsananin azabar da su ke sha duk lokacin da su ka samu kansu a wannan hali saboda tsananin ciwon marar da suke fama da shi, sakamakon zuwan jinin.

Me ne Gaskiyar Mutuwar Sambo Dasuki?


Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS ta karyata labarin da ake ta yadawa cewa tsohon mai bai shugaban kasa shawara kan sha'anin tsaro Kanal Sambo Dasuki ya rasu.
Kakakin hukumar Peter Afunanya ya shaida wa kafar talabijin ta kasa NTA cewa labarin karya ne ake yada wa, yana mai cewa "ba wai yana raye ba ne kawai, yana kuma cikin koshin lafiya."
Ya kuma yi Allah wadai da labarin wanda ake ta yadawa a intanet, tare da yin kira ga jama'a su yi watsi da shi.
Sambo Dasuki ya shafe fiye da shekaru uku a tsare. Tun watan Disamban 2015 hukumar DSS ke tsare da shi kan zargin wawushe kudin da aka ware domin sayo makaman yaki da Boko Haram.
Ana ci gaba da tsare Dasuki ne duk da kotun Tarayya ta sha ba da shi beli, har da kotun ECOWAS.,,,,,
Gwamnatin Buhari dai ta dade tana cewa tana ci gaba da rike shi ne saboda ta daukaka kara.
'Yan jaridar da suka ziyarci inda ake tsare da shi sun ce sun yi tozali da shi, inda suka jima suna hira har ya amince aka dauki hotonsa domin karyata labarin ya mutu.

Mata Da Yawa Na Fama Da Radadi Gurin Jima'i, "Ga Mafita"


Wani bincike da masana kimiyya suka yi ya nuna cewa kusan kowacce mace daya cikin mata 10 na matukar shan wahala a lokacin da ake yin jima'i da su.

Saturday, March 2, 2019

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 95 (Download)

Hankalin Kawu Malla ya matukar tashi a lokacin da ya tarar da Bintu tare da I.B. Jikin Garbati ya ki ci, ya ki cinyewa. Shi kuma Nasir ya shiga wani hali sakamakon kin kulashi da Stephanie ta yi. Wanne mattaki Nasir zai dauka kenan?