Monday, February 25, 2019

SABUWA KUMA INGANTACCEN LAKANIN MIKAR DA NONO GA MANYAN MATA



Abin lura Nonuwan mata sun kasu kashi biyu, akwai mata masu manya nonuwa. Sannan akwai masu kananan nonuwa zanso nayi bayaninsu daya bayan daya.



                                                ═─ MANYA NONUWA ═─

Su wadannan nau'in nonuwa suna da matukar daukar hankalin da namiji
Musamman in ya kasance sabuwar balaga Irin wadannan nau'in nonuwa sukan ciki kirjin budurwa a lokacin da take ganiyar kuruciyarta to amma da zarar tayi aure ta haihu shikenan sai nonuwan su koma su fadi gaba daya kamar an fasa Leda. Mata masu irin wadannan nonuwan ba su cike burge mazajensu ba.

                                                      = KANANAN NONUWA ═

Su wadannan nau'in nonuwa sune suka fi daukar hankalin mazaje to amma ba duk maza ne ma'abota irin wadannan nonuwa ke daukar hankali ba sannan kuma su wadannan kananan nonuwa sun kasu kashi biyune:
➮1••• kan tasa, su nau'in wadannan nonuwa sukan tsiro ne daga kirjin budurwa da kaurinsu sannan kuma suna da fadi daga tushe irin wadannan nonuwa koda yaro yasha su basa faduwa sai dai su koma su tsaya cak tamkar ja sabuwar budurwa.

•••➮2••• nau`in nonuwa na biyu kuwa sune mafiya kankantar a cikin nonuwa mata su wadannan nonuwa suna da tsawo kadan amma basu da kauri.

Kuma idan yaro ya sha su basa faduwa gaba daya sai dai su dan sunkuya sannan daga samansu su dago kadan mata masu irin wadannan nonuwa na burge mazajensu sosai.

➫GYARAN NONO➫

➮ alkama.
➮ madara.

zaki yi shi sau biyu a rana zaki yi hakan kafin sati biyu a yi iyaye da kuma sati biyu bayan iyaye.
                                     ✮ GYARAN NONO✮

➦ Hulba za a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi sai kuma a shafa man hulba za a ga abin mamaki.


                                                ♖ GYARAN ・ NONO ♖

A tafasa hulba a gasa nono, sai a shafa kwan salwa a kuma fasa kwan salwan guda uku a sha.

                                           ======GIRMAN NONO========

➻ ganyen tatarida
➻ wake
➻ gujjiya
➻ alkama

ki samu wake gwangwani daya gujjiya gwangwani biyu, alkama gwangwani biyu ki kai inji a nika miki, ki daka ganyen tatarida gari gwangwani daya ki hada, guri guda ki dinga zubawa a nono kindirmo mara tsami kina sha amma garin magani cokali biyu.

♖➻ CIKOWAR NONO ➻♖

-➩ habbatus sauda
-➩ hulba
-➩ shinkafa
-➩ madara

zaki hade su guri daya sai ki rika yin kunu kina sha kafin awa biyu da yin barci sannan awa biyu bayan breakfast, ki hanzarta yin wannan hadin da ixnin Allah za'a ga biyan bukata.

Matan sirri ga wani sirrin matsi ko yatsa sai kin Dan goga zaitun zai shiga ki sami garin :

Bagaruwa
Garin lalle
Ruwan kankana

Zaki matse ruwan kankana ki kwaba bagaruwan da lallen kiyi matsi dashi son samu anfiso ya kwana .sai ki samu ruwan dumi ki wanke ,ko Dan yatsa da kyar zai shiga.

☞ Maganin rashin gamsarda iyali.
☞ Maganin zafi lokacin jima i.
☞ Maganin mace mai zafin gaba ko namiji.
☞ Garkuwar ma'aurata niyar aure.
☞ Maganin jima i ana jin zafi.
☞ Maganij gyar budurwa ko bazawara kafin aure.
☞ Gyaran budurci ko bazawara ko lesbian ko wace akawa fyade.
☞ Maganin wari ga mace yayin saduwa.
☞ Maganin kumburin gaba da kaikayi.
☞ Maganin sanyin mahaifa.
☞ maganin namiji dare.
☞ mallakar miji.

No comments:

Post a Comment