Wannan Shine Sabuwar Wakar Habeeb Director mai suna ” Yar Makaranta Ta Uku ” wannan wakar ta soyayya ce domin nishadantar daku masoya wakokin hausa nanaye.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:====================================
– Kalli akanki nake fahari
– Kaunarki ta zaman kudiri
– Kullin akanki nake nazari
– Yar makaranta karki tafi
No comments:
Post a Comment