Wasu sun soma barin bari
Labari ya isowa mutanen garin Gaidam na Jihar Yobe cewa Boko Haram sun kewaye garin tun jiya da daddare kuma tabbas an gan su da manyan makamai.
Yanzu haka nayi waya da coordinators din mu na Gaidam kuma sun tabbatar mun da cewa Babu soja babu yan sanda kowa yana gudun tsira da ran shi daga garin.
No comments:
Post a Comment