Thursday, March 7, 2019

Gurin Da Namiji Ya Kamata Ya taba A Gindin MaceYa jike ya kawo ruwa nan take

Maganin Kankacewan Azzakari



Kankancewar zakari na nufin raguwar girman al'aura, wato wani yanayi ne da al'aurar namiji baligi ke zama ƙarama tamkar ta ƙaramin yaro - ta shige ciki ko ta rage tsawo ko kauri a lokacin da take kwance (flaccid state) ko a miƙe (erect state) saɓanin yanda take ada.

Muhimmacin Karatun Addini Ga Ya Mace


A cikin kowane jinsi akwai wadanda ke take dokokin Allah, akwai kuma wadanda ba su mayar da ibadar Allah bakin komai ba, haka batun yake ga mata wadanda suka hada daga kan iyayenmu mata masu sauran zarafi a jikinsu, har zuwa mata masu tasowa.

Sunday, March 3, 2019

Maganin Ciwon mara lokacin jinin al'ada wa Mata


Ciwon mara lokacin jinin al'ada wata larura ce da ke takurawa mata kwarai da gaske, saboda sau tari za ka ga matan dake fama da wannan matsala na fargabar zuwan lokacin da su ke jinin al'ada. Ba don komai su ke wannan zulumi ba, sai don tsananin azabar da su ke sha duk lokacin da su ka samu kansu a wannan hali saboda tsananin ciwon marar da suke fama da shi, sakamakon zuwan jinin.

Me ne Gaskiyar Mutuwar Sambo Dasuki?


Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS ta karyata labarin da ake ta yadawa cewa tsohon mai bai shugaban kasa shawara kan sha'anin tsaro Kanal Sambo Dasuki ya rasu.
Kakakin hukumar Peter Afunanya ya shaida wa kafar talabijin ta kasa NTA cewa labarin karya ne ake yada wa, yana mai cewa "ba wai yana raye ba ne kawai, yana kuma cikin koshin lafiya."
Ya kuma yi Allah wadai da labarin wanda ake ta yadawa a intanet, tare da yin kira ga jama'a su yi watsi da shi.
Sambo Dasuki ya shafe fiye da shekaru uku a tsare. Tun watan Disamban 2015 hukumar DSS ke tsare da shi kan zargin wawushe kudin da aka ware domin sayo makaman yaki da Boko Haram.
Ana ci gaba da tsare Dasuki ne duk da kotun Tarayya ta sha ba da shi beli, har da kotun ECOWAS.,,,,,
Gwamnatin Buhari dai ta dade tana cewa tana ci gaba da rike shi ne saboda ta daukaka kara.
'Yan jaridar da suka ziyarci inda ake tsare da shi sun ce sun yi tozali da shi, inda suka jima suna hira har ya amince aka dauki hotonsa domin karyata labarin ya mutu.

Mata Da Yawa Na Fama Da Radadi Gurin Jima'i, "Ga Mafita"


Wani bincike da masana kimiyya suka yi ya nuna cewa kusan kowacce mace daya cikin mata 10 na matukar shan wahala a lokacin da ake yin jima'i da su.

Saturday, March 2, 2019

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 95 (Download)

Hankalin Kawu Malla ya matukar tashi a lokacin da ya tarar da Bintu tare da I.B. Jikin Garbati ya ki ci, ya ki cinyewa. Shi kuma Nasir ya shiga wani hali sakamakon kin kulashi da Stephanie ta yi. Wanne mattaki Nasir zai dauka kenan?

Friday, March 1, 2019

Bukatu guda 5 Wanda Atiku Ya Nemi buhari Ya Aiwatar


Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da ya sha kaye a zaben 2019, Atiku Abubakar ya gabbatar da wasu muhimman bukatu 5 da ya ke so daga gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari.

Abinda Ke Yawaita Mace Macen Aure A Al'adan Hausawa



Al’ada wata aba ce wadda ke nuna yadda wasu mutane suke gabatar da rayuwarsu, wadanda suka shafi zamantakewarsu, da aure da suna da biki, da dai sauran wasu al’amuransu. Wata al’adar fifita ta yana da kyau, kamar yadda al’adar kunya da girmama na gaba du wadannan abubuwa ne masu kyau.

Wednesday, February 27, 2019

Tsaraba Ga Mata Masu Ciki Domin Samun Sauki Gurin Haihuwar (Ingantaccen Hanya)


Tabbas mata da yawa sukan sha wahala sosai idan watan haihuwarsu ya kama domin Allah kadai ya san cikin irin yanayin da suke shiga. Wannan shafin mai albarka, ya kawo maku wata fa’ida  wacce tabbas mun tabbatar da ingancin ta idan aka jaraba in sha Allah za a dace duk mata mace mai shan wahalar nakuda to ta samu Zuma mai kyau kaman cikin Kofi ko cokali 24 ta shanye a take...,

Tsaraba Ga Ma'aurata, Yadda zaku Dawwamar Da Soyayyar Matarka A zuciyarka


Aure ya zama tamkar wasan yara a wajen Malam Bahaushe saboda rashin martaba shi da ba a yi.

Tuesday, February 26, 2019

Amsar Da Mansura Ta Ba Ma Wani Wanda Ya Ce Mata Batayi Sa'ar Mijiba

A yayin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta, Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah,matar Sani Musa Danja ta samu wani sakon taya murna daga wani wanda a karshe ya ce maya'bakiyi sa an mijiba'.

Monday, February 25, 2019

SABUWA KUMA INGANTACCEN LAKANIN MIKAR DA NONO GA MANYAN MATA



Abin lura Nonuwan mata sun kasu kashi biyu, akwai mata masu manya nonuwa. Sannan akwai masu kananan nonuwa zanso nayi bayaninsu daya bayan daya.

Lakanin Zaki Da Karin Sha'awa ga Uwargida (Female Only)

ZAN SO BAYAN KUN GAMA KARANTAWA KU YI RUBUTU(COMMENT)
‘Yan’uwa magidanta, su na tambayar me mata su ke so a yi ma su lokacin Jima'i, ko kuma ya za su gane cewa mace ta kai ga tata biyan buqatar, da dai sauran tambayoyi irin haka

KALA-KALAN GIDIN MATA DA NONUWAN SU DAGA BAKIN YESMEEN HARKA



Saduwar aure babban ginshiki ne ko kuma a ce jigo ne a cikin zamantakewar aure wanda idan ana samun tangarda a kai walau ta bangaren mata ko mijinta, yana da matukar wahala zaman aure ya yi dadi.

Sakamakon Zaben 2019


Latsa Nan Domin Cikakken Rahoto
https://www.bbc.com/hausa/resources/idt-b44969c9-b432-4a48-8b89-876d65be16e3

Saturday, February 23, 2019

Yadda Yan Boko Haram Suka Kewaye Garin Gaidam (Garin Gwannan Yobe)


Wasu sun soma barin bari
Labari ya isowa mutanen garin Gaidam na Jihar Yobe cewa Boko Haram sun kewaye garin tun jiya da daddare kuma tabbas an gan su da manyan makamai.
Yanzu haka nayi waya da coordinators din mu na Gaidam kuma sun tabbatar mun da cewa Babu soja babu yan sanda kowa yana gudun tsira da ran shi daga garin.

Friday, February 22, 2019

Gudumuwar Da Hanta Da Tafarnuwa Ke Bada Ajikin Mutun


Hanta wacce a Turance ake kira da liber tana daya daga cikin nama mafi armashi da tagomashi a idon jama’a. Ta kasance ba ta da karfi domin ba tsoka ba ce kuma ba jijiya ba ce, tana da dandano daban dana sauran nama.

Sabuwar Waka Habeeb Director - yar Makaranta 3 (Download Music)


Wannan Shine Sabuwar Wakar Habeeb Director mai suna ” Yar Makaranta Ta Uku ” wannan wakar ta soyayya ce domin nishadantar daku masoya wakokin hausa nanaye.

Karanta, Domin Kasancewa Koda Yaushe Acikin Koshin Lafiya DA Annashuwa


Ni'imar Jiki Da Gyaran Aure::::
MAGUNGUNA GUDA GOMA ATAQAICE KASHI NA FARKO
1.maganin samun hazaqa da basira ga yara :- asamu Zuma wadda batada garwaye ko hadi a riqa digawa yaro abaki idan za'abashi ruwa abashi ruwan zam zam inasha Allahu zai zama mai basira da hazaqa idan yatashi.

Matattaran Matsololin Mata Da Hanyarda Za'a Magance Su


Wasu daga cikin dalilan da ke sanya jinnu shiga jikin mu fiye da maza. Duk wanda ya san matarsa ko 'yarsa na yi ku gyara musu:

Auren Zumunci Na Daa, Da Na Yanxu


A shekarun baya da suka shude a zamanin iyayenmu da kakanninmu a nan kasar Hausa harma da wasu sassan kabilun Nijeriya mafi akasarin auratayya anfi yin auren zumunci. Inda za ga ka iyaye ne ko kakanni suke hada wanna auren, walau a iya dangin uwa ko dangin uba ko kuma a tsakanin bangaren yan uwan juna. Kai a wancen lokacin harma a zaman makotaka ko zaman garin daya ko abota a tsakanin iyaye takansa su hada ‘ya’yansu auren zumunci koda kuwa su ‘ya’yan basu san juna ba. A haka za a hada wannan auren tare da kowa yana so kuma a zauna lafiya a yi ta rayuwa har illah masha Allahu.\

Yadda Zaki Fahimci Soyayya Ko Kuma Sha'awarKi Namiji Keyi


So da yawa mata kan kasa fahimtar ko namiji yana son su ko kuma shakuwa ce da abotaka tsakanin su da shi. Ga kadan daga cikin wadan su alamomin da za su tabbatar maki lallai namiji na son ki, kuma so na gaskiya da soyayya.

Tsoho Ya Firgita Ya Daga Zabe : Nura Oruma


Wannan waka ce da mawaki nura oruma yayi a karkashin jam'iyar PDP Wanda yake nuna cewa Buhari ya firgita ya daga zabe kwana shida ne dai tsoho zai wucewa.

Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Sai Atiku



Wannan wata waka ce ta biyu wanda yayi wa mai takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyar PDP wanda a baya ya fitar da daya yanzu haka ma ya sake fitar da wata sabuwa waka.
Wanda ya nuna cewa shi fa waka kasuwancinsa ne kowa ya kawo masa zai reramasa saboda haka siyasa ribar ta nan Duniya ce to saboda haka.